Jamb Hausa CBT Quiz /10 0 Time is up! You need to think and answer fast!! Jamb CBT Hausa Quiz This Quiz will increase your knowledge in Hausa. 1 / 10 Wanne ne dan jirge? /l/ /m/ /sh/ /t/ 2 / 10 The eki-gene is a cultural dance among the people of Edo state Bayelsa state Delta State River State 3 / 10 Sanya bante ga yara maza ba al'adar Bahaushe, na faruwa ne daga Lokacin de yaro ya fara tafiya Shekara uku da haihuwa Shekara biyu da haihuma Lokachin da aka Sha yaro ya warke 4 / 10 Da ya hangi su, ya ce "Da was Allah ya hada mu?"Wannan na nufin da ya hango su, Sai ya Bi su a guje Ja ya tsaya Gudu Boye 5 / 10 Lokaci na Yanzu II shi ne manunin lokaci -na -kan Za -ke 6 / 10 Dan matar da ke are a gidan da ba a Nan to haife shi ba, shi ne Bora Agola Kado Mowa 7 / 10 Wanne ne kebabben bayanin wasalin /a/? 'Dan gaba ne na sama 'Dan kurya ne na sama 'Dan tsakatsaki ne na kasa 'Dan gaba ne na tsakiya 8 / 10 A kalmar marubuciya, akwai dafi Daya Biyu Hudu Uku 9 / 10 Wanne ne bare dangane da jinsi? Gauraka Hankaka Cinnaka Buraka 10 / 10 Yara masu lakabi condo an hair su ne Da yatsu shida Da damina Lokacin cin doya Ana ruwa Your score is Restart quiz CHANGE SUBJECT